Tehran (IQNA) gwamnatin yahudawan Isra'ila ta yi biris da dukkanin kiraye-kirayen da ake yi mata na ta dakatar da gina matsugunnan yahudawa a cikin yankunan Falastinawa.
Lambar Labari: 3486491 Ranar Watsawa : 2021/10/30
Tehran (IQNA) gwamnatin yahudawan Isra’ila shirin gina matsugunnan yahudawa kimanin 4500 a cikin yankunan Falastinawa.
Lambar Labari: 3485249 Ranar Watsawa : 2020/10/05
Tehran (IQNA) yau falastinawa da dama ne suka fita cikin hayyacinsu, biyo bayan antaya musu hayaki mai sanya hawaye da ‘yan sanda yahudawa suka yia yankin Nablus.
Lambar Labari: 3484610 Ranar Watsawa : 2020/03/11
Tehran (IQNA) falastinawa 'yan gwagwarmaya sun sanar da mayar da martani kan hare-haren da Isra'ila ta kaddamar a kansu.
Lambar Labari: 3484556 Ranar Watsawa : 2020/02/24
Majalisar dinkin dinkin dniya ta ayyana wasu kamfanoni masu aikin gina matsugunnan yahudawa a Falastinu da cewa aikinsu ba halastacce ba ne.
Lambar Labari: 3484519 Ranar Watsawa : 2020/02/13
Majalisar dinkn duniya ta ce gina matsugunnan yahudawa ya saba wa kaida kuma tana goyon bayan kafa kasar Falastinu.
Lambar Labari: 3484260 Ranar Watsawa : 2019/11/20
Bangaren kasa da kasa, Ministocin harkokin Wajen na kungiyar tarayyar turai da larabawa suna kin amincewa da gina matsugunan yahudawa yan share wuri zauna.
Lambar Labari: 3481056 Ranar Watsawa : 2016/12/21